1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shari'ar Kenyatta na fiskantar tsaiko

Pinado AbduFebruary 6, 2014

Masu shigar da ƙara a kotun ICC sun bayyana takaicinsu na rashin samun shaidu a shari'ar shugaban ƙasar Kenya Uhuru Kenyatta, kuma wannan na barazanar rusa shari'ar

https://p.dw.com/p/1B46T