SiyasaSharhi: Nasari a game da yunkurin juyin mulkin GabonTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane01/08/2019January 8, 2019Ba wani sabon abu ba ne yunkurin juyin mulki a Kasar Gabon da ke tsakiyar Afirka, domin shekaru hudu bayan samun 'yancin kan kasar ma sojoji sun so hambarar da shugaban farko watau Leon Mba. https://p.dw.com/p/3BCteTalla