Saurarin shirin DW na rana na 02-06-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa06/02/2016June 2, 2016A cikin shirin za ku ji cewa Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya soke ziyarar da ya yi niyyar kaiwa a yankin Ogoni na Niger Delta inda zai kaddamar da aikin soma tsabtace muhallin yankin daga gurbatar mai.https://p.dw.com/p/1Iyz2Talla