Shirin DW Hausa na yammacin Litinin 15 ga watan Yuni 2015
Lateefa Mustapha Ja'afarJune 15, 2015
A shirin na wannan lokaci bayan labaran duniya jigon rahotannin namu ya mayar da hankali kan taron koli na kungiyar Tarayyar Afirka AU da kokarin kama shugaban Sudan Omar al-Bashir a wajen taron da kotun ICC ta yi. Akwai sauran rahotanni da shirye-shirye masu kayatarwa kamar ko wanne lokaci.