Shirin yamma na DW 27.02.2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoYusuf Bala02/27/2016February 27, 2016Hadin gwiwar 'yan takara na bangaren adawan Nijar COPA 2016 ya jaddada goyon bayan ga Hama Amadou a zagaye na biyu na zaben shugaban kasa. Za a ji shirin Ra'ayin Malamai.https://p.dw.com/p/1I3YxTalla