A cikin shirin za a ji al'ummar kasar Saliyo sun fara zaman makoki na kwanaki bakwai daga yau laraba domin jimamin mutanen da suka rasu a ambaliyar ruwa a Freetown babban birnin kasar. A fagen shirye-shirye kuwa akwai shirin Al'adu da kuma Noma da raya kasa.