SiyasaSaurari shirin yamma na 06 ga watan Yuni 2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari06/06/2015June 6, 2015A cikin shirin za'a ji cewa dubunnan mutane sun yi zanga-zanga a wannan Asabar din a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar, Domin nuna adawarsu ga wasu dabi'un gwamnatin kasar.https://p.dw.com/p/1FcoeTalla