1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 04.11.2016

SK2 / S02SNovember 4, 2016

https://p.dw.com/p/2SC5n

A cikin shirin za ku ji halin da ake ciki na yakin neman zabe a Amirka yayin da aski ya matso gaban goshi da kuma shirin cika shekaru 10 a gadon sarautar Daular Usmaniyya na mai alfarma sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar a Najeriya,