A cikin shirin za a ji cewa a jamhuriyar Nijar wani sabon cece-kuce ya taso tsakanin shugabannin jam'iyar Lumana Afrka ta Hama Amadou madugun 'yan adawar kasar bayan da kotu ta sanar da jinkirka sakamakon shari'ar zargin da ake masa ta cinikin jarirai