1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 14.05.2019

Yusuf Bala Nayaya
May 14, 2019

Kungiyoyin agaji sun nemi zartar da kudirin MDD don tallafawa mutane da yaki ya ritsa da su a birnin Tripoli, inda majalisar ta ce mutane wajen dubu 66 ne aka tilastawa tserewa daga gidajensu

https://p.dw.com/p/3IV7m