Shirin safe na DW - 30.10.2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdurahman Hassane10/30/2015October 30, 2015'Yan adawa a Janhuriyar Nijar sun nuna rashin gamsuwarsu dangane da yadda acewarsu, aka boye katunan zabe da ake yin rejistan masu kada kuri'u da kuma nazari kan taron shugabannin Afirka da Indiya a kasar Indiya.https://p.dw.com/p/1Gwx7Talla