Shirin safe na DW (27.08.2016)To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoBala08/27/2016August 27, 2016A cikin shirin za a ji a ranar Asabar din nan al'ummar Gabon ke zaben shugaban kasa, yayin da a Jamus wata kididdiga ta nunar da Jamusawa na goyon bayan hana sanya Burqa a cikin jama'a.https://p.dw.com/p/1JquTTalla