Saurari shirin rana na ran 24 ga watan Disamba 2015
Abdourahamane HassaneDecember 25, 2015
Firaministan Indiya Narendra Modi ya kai ziyarar bazata Pakistan don ganawa da takwaransa Nawaz Sharif kan batutuwa da dama ciki kuwa har da maganar yankin Kashmir.