Saurari shirin rana na DW na 17-06-16To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdourahamane Hassane06/17/2016June 17, 2016Majalisar zartaswar Jamus ta dage zaman tattaunawa kan batun al'ummar kasashen yankin Gabashin Afirka, da ke zuwa Turai musamman ma Jamus domin neman mafaka.https://p.dw.com/p/1J8uGTalla