1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW na 05-12-2017

Abdourahamane Hassane
December 5, 2017

Bayan kisan gillar da 'yan Houthi suka yi wa Shugaba Ali Abdallah Saleh na kasar Yemen, masu ruwa da tsaki kan rikicin kasar da ma manazarta na mayar da martani a kai, da ma kan makomar kasar.

https://p.dw.com/p/2opAG