A cikin shirin za ku ji cewar yanzu haka a na cen a na wani taron kasashen Afrika da Indiya kan harkokin ciniki da kuma sabunta kawance a tsakanin su abirnin New Delhi kana aji cewar wata kotu a Kudancin Najeriya ta yankewa wusu masu rajin kafa kasar Biafra hukuncin gidan kaso.