1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW 20.03.2017

Yusuf Bala Nayaya
March 20, 2017

A cikin shirin za a ji 'yan jam'iyyar SPD da ke kawance a gwamnati a nan Jamus sun zabi Martin Schulz a matsayin dan takarar da zai kalubalanci shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel.

https://p.dw.com/p/2ZYoK