A cikin shirin za'a jicewa a yau ne aka bude taron yini uku na kafafen watsa labarai na duniya da tashar DW ta saba shiryawa a kowace shekara wato Global Media Forum. Akwai karin bayani kan halin da ake ciki bayan harin da aka kai kusa da masallacin Finsbury Park a arewacin birnin London