A cikin shirin za'a ji jami'an tsaron Britaniya sun sanar da kama wani mutum dan shekaru 18 da ake zargi yana da alaka da harin da aka kai a jirgin kasa a birnin London. Akwai kuma shirin ciniki da masana'antu da Ji ka karu da kuma Amsoshin takardunku.