SiyasaSaurari shirin rana na 16.01.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa01/16/2017January 16, 2017A cikin shirin zaa ji cewa a karon farko tun bayan fara rikicin Boko haram a yankin Arewa maso gabashin Najeriya, an kai harin kunar bakin wake a jami'ar Maiduguri inda wani malami da wasu mutane shida suka rasa rayukansu.https://p.dw.com/p/2Vsy5Talla