Saurari shirin DW na yamma na 26-02-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa02/26/2016February 26, 2016A cikin shirin za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar za a je zagaye na biyu na zaben shugaban kasa tsakanin Mahamadou Issoufou shugaban kasa mai ci da kuma Hama Amadou dan takarar jam'iyyar Lumana Afirka da yanzu haka ke tsare a gidan kaso.https://p.dw.com/p/1I3CsTalla