1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin DW na yamma na 21-12-2017

Gazali Abdou Tasawa
December 21, 2017

Jogon rahotannin shirin na yau ya duba batun zanga-zanga da yajin aikin gamagari da kungiyoyin farar hula suka gudanar a Nijar domin nuna adawa da dokar kasasfin kudin kasa ta 2018.

https://p.dw.com/p/2pnB1