Saurari shirin DW na yamma na 05-03-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa03/05/2016March 5, 2016A cikin shirin, a labaran duniya za ku ji cewa Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-Moon ya kai wata ziyarar gani da ido a sansanin 'yan gudun hijirar yankin Saharawi na Maroko da ke a kasar Algeriyahttps://p.dw.com/p/1I7yNTalla