Saurari shirin DW na safe na 29-02-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa02/29/2016February 29, 2016A cikin shirin za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar an fara zawarcin jam'iyyun siyasa Domin dafa wa 'yan takarar da za su fafata a zaben shugaban kasa zagaye na biyu da zai gudana a ranar 20 ga watan Maris mai zuwahttps://p.dw.com/p/1I3vlTalla