Saurari shirin DW na safe na 28-06-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa06/28/2016June 28, 2016A cikin shirin za ku ji cewa a jamhuriyar Nijar 'yan majalisar dokoki 'yan asalin Jihar Diffa sun gana da firaminista ina suka gabatar masa da shawarwari na tunkarar matsalar Boko Haram da ta 'yan gudun hijira a Diffa.https://p.dw.com/p/1JElsTalla