Saurari shirin DW na safe na 18-07-2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa07/18/2016July 18, 2016A cikin shirin za ku ji cewa batun kotun hukunta manyan laifukan yaki da na sakawa Sudan takunkumi tun a shekara ta 2008 sun mamaye taron koli na Kungiyar Tarayyar Afirka a Kigalihttps://p.dw.com/p/1JQb1Talla