Saurari shirin DW na safe na 11-05-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa05/11/2016May 11, 2016Daga cikin rahotannin da shirin ya kunsa za ku ji cewa a Najeriya Kungiyar Amnesty International ta fitar da wani rahoto kan ci gaba da garkame yara da jarirai a wata ma'ajiyar mutane a barikin Giwa dake birnin Maiduguri.https://p.dw.com/p/1IlRCTalla