Saurari shgirin rana na 11 ga watan Maris 2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdourahamane Hassane03/11/2016March 11, 2016Gamayyar jam'iyyun adawar Nijar COPA ta bayyana cewar an garzaya da Hama Amadou da ke takarar shugabancin kasa asibiti sakamakon rashin lafiya da ya ke fama da ita.https://p.dw.com/p/1IByKTalla