1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saudiyya ta maida wa Alhazan Katsina kudadensu

May 24, 2018

Hukumar Alhazan jihar Katsina a Najeriya ta fara raba wasu kudade da Saudiyya ta turo don baiwa alhazan jihar da suka yi aikin hajji a 2017 sakamakon wasu matsaloli da alhazan suka fuskanta lokacin da suka sauke farali.

https://p.dw.com/p/2yHW1