Salon rayuwaSana'ar siyar da jakai a jihar KatsinaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaYusuf Ibrahim Jargaba06/05/2019June 5, 2019Wannan sana'a ta sayar da jakai da dawaki sana'a ce da garin Mai'adua na jihar Katsina ya yi shuhura a kanta. Sana'ar da ke samun ribatar 'yan Najeriya da ma 'yan Nijar.https://p.dw.com/p/3JTitTalla