1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rikicin yan adawa a majalisar Nijar

Gazali Abdou TasawaMay 19, 2014

'Yan majalisar dokoki na bangaren adawan Nijar sun janye takarar wakillansu biyu da aka jima ana cece-kuce kan batun zabensu cikin mambobin kwamitin gudanarwar majalisar

https://p.dw.com/p/1C2he