SiyasaRikicin iyaka tsakanin Kamaru da Equatorial Guinea To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane06/30/2020June 30, 2020Kassashen Kamaru da Equatorial Guinea sun janye dakarunsu daga iyakokin kasashen guda biyu, biyo bayan 'yar hatsaniya da ta shiga tsakanin dakarun da ta yi sanadiyar hallaka mutane bakwai.https://p.dw.com/p/3eb4XTalla