SiyasaRayuka sun salwanta a SaliyioTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane08/15/2017August 15, 2017Mausu aikin ceto na kokarin tono gawarwaki daga rusassun gidaje da wadanda zaftarewar laka ta binne su, sakamakon mummunar ambaliyar da ta addabi Freetown babban birnin kasar Saliyo. Sama da mutane 300 suka mutu.https://p.dw.com/p/2iGIjTalla