SiyasaMatasa a zaben kasar Kamaru To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaLateefa Mustapha Ja'afar AA10/05/2018October 5, 2018A yayin da zaben shugaban kasa ke kara matsowa a kasar Kamaru, Za a iya cewa wannan shi ne karo na farko da wani matashi ya fito takara tare da goyon bayan matasan kasar, domin fafatawa da shugaban kasar Paul Biya. https://p.dw.com/p/3649pTalla