SiyasaRashin tabbas kan zaben LibiyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud(HON)Internet12/16/2021December 16, 2021Mako guda kafin gudanar da zaben gama gari na farko a kasar Libiya, har yanzu babu tabbas kan yiwuwar gudanar da zaben, lokacin da bangarorin da ba sa ga maciji da juna a kasar ke ci gaba da daura damarar yaki.https://p.dw.com/p/44MvYTalla