A wannan Jumma'a ce ake soma wani taron a birnin Accra na Ghana a kan tsabta a kasashen Afirka. Dangane da haka ne a jerin rahotanni da muka tanadar muku za mu nufi birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar, dan jin yadda wasu matasa na "Cyber Citoyen" ke fafutikar tsabtace birnin na Yamai.