SiyasaNijar: Tsawaita majalisun kananan hukumomiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou | Salissou Boukari02/19/2018February 19, 2018Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta dauki matakin tsawaitawa tare da rusa wasu majalisun kananan hukumomi na kasar da kuma tsige wani shugaban karamar hukuma bisa zargin almundahana da dukiyar kasa.https://p.dw.com/p/2svuUTalla