1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Taron 'yan jarida kan tsaro

Lawan Boukar LMJ
September 5, 2019

Gidauniyar Konrad Adenauer ta Jamus ta shirya wani taro kan matsalar tsaro da barazanar da 'yan jarida ke fuskanta a wuraren da ke fama da tashe-tashen hankula a Yamai fadar gwamnatin Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/3P5CC