SiyasaNijar: Shirin cire rigar kariyar wasu manyan jami'aiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari03/16/2017March 16, 2017Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar ta kaddamar da kwamitin da zai duba batun cire rigar kariya ga wasu tsaffin ministoci biyu da kuma dan majalisa daya domin kotu ta sauraresu bisa zargin da ake yi musu.https://p.dw.com/p/2ZLfHTalla