SiyasaNijar: Rishin bada hadin kai kan harkar tsaroTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari10/23/2017October 23, 2017Kwamitin tsaro na majalisar dokokin Nijar ya nuna damuwa kan rashin bayar da hadin kai ga jami'an tsaro da ke fagen daga masu yakar ayyukan ta'addanci, inda ya ce mazauna kauyuka ba su taimakawa.https://p.dw.com/p/2mMmuTalla