SiyasaNijar na murnar cika shekaru 62 da samun 'yancin kaiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari M. Ahiwa08/03/2022August 3, 2022Jamhuriyar Nijar dai na cikin shirye-shiryen bukukuwan tunawa da ranar da kasar ta samu mulkin kai shekaru 62 da suka gabata. Sai dai ana zargin 'yan siyasa da raba kan kasa.https://p.dw.com/p/4F4KkTalla