SiyasaNau'in Ebolar Kwango ba ta da karfin ta yammacin AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari08/27/2014August 27, 2014Bullar Ebola a Kwango ta kara wa jama'a fargaba tunda an gano cewa tana da nau'o'i daban-daban kuma kowanne na da irin na sa dafin wanda idan ba a gani da wuri ba, zai yi lahani sosai.https://p.dw.com/p/1D2asTalla