Narendra Modi sabon babi ga IndiyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video05/16/2014May 16, 2014A matsayin sabo Firaminista, Narendra Modi zai fuskanci kalubale na dinke baraka tsakanin 'yan Hindu da Musulmi tare kuma da kirkiro da kyakkyawan yanayin zuba jari a kasar.https://p.dw.com/p/1C1X8Talla