You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe 11.09.2024
Shirin Safe 11.09.2024
Najeriya: Wa ke morar agajin gwamnati?
Miliyoyin Naira aka ruwaito a rubuce, cewa sun isa lunguna da karkarar Najeriya domin rage radadin rayuwa da talauci.
Shirin Rana: 10.09.2024
Najeriya: Mai ajiye kakin sojoji ke nufi?
Sojojin Najeriya da dama sun mika takardar ajiye aiki, saboda abin da suka kira da cin-hanci da rashawa da ya yi kamari.
Tsaro: Gwamnan Katsina ya magantu
Matsalolin tsaro da ya addabi yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, ga tattaunawa da wamnan jihar Katsina Dikko Radda.
Najeriya: Sufurin jiragen ruwa da ke kyautata muhallin Lagos
Birnin kasuwanci na Lagos a Najeriya ya yunkuro don amfani da sufurin jirgin ruwa wajen rage cunkosa a tituna.
Shirin Yamma 08.09.2024
Shirin Yamma 08.09.2024
Shirin Rana 08.09.2024
Shirin Safe 08.09.2024
Shirin Rana 07.09.2024
Shirin Rana 07.09.2024
Shirin Safe 07.09.2024
Ambaliya ta raba dubban mutane da gidaje a yammacin Afirka
Kimanin mutum dubu 950 ne ambaliyar ruwa ta raba da muhalli a yammacin Afirka, ibtila'in kuma da ya dakatar ilimi.
Gaskiyar Magana: Karin farashin man fetur a Najeriya
Shirin Yamma 05.09.2024
Shirin Yamma 05.09.2024
Matatar Dangote za ta warware matsalolin man Najeriya?
Matatar man Dangote da ke Najeriya na jiran farashi daga hukumomin kasar kafin shiga kasuwa.
Matashin da ya shahara a wasan mota a Najeriya
Wasa da motoci tsakanin matasa a birnin Abuja fadar gwamnatin Najeriya
Hira da Alhaji Aliko Dangote
Shugaban gamayyar kamfanonin Dangote, ya ce matatarsu ta tanadi wadataccen man fetur da disel da kuma kanazir.
Hira da jakadan Najeriya a Jamhuriyar Nijar
Jakadan Najeriya a Nijar ya shaida wa DW rawar da ofishinsa ya taka a sasanta Najeriya da Nijar bayan sabanin.
Matashin da ya koma rayuwa a kogo a jihar Yobe a Najeriya
Muhaammad ya ce wata aljana ce ta ja ruhinsa zuwa cikin wani kogon bishiyar kuka.
Hira da Marigayi Sarkin Ningi
Hira da Marigayi Alhaji Yunusa Danyaya Sarkin Ningi a jihar Bauchi da ke yankin arewacin Najeriya.
Hira da Sanata Rufai Hanga
Sanata Hanga: Ya zargi gwamnoni da doki dora a zaben kananan hukumomi.
An gano cutar shan inna a Najeriya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ana sake ganin bullar shan Inna cikin kasar dama a makwabta.
Shirin Rana 05.09.2024
Shirin Yamma 04.09.2024
Shirin Yamma 04.09.2024
'Yan wasan Afirka na ba da himma a gasar Paralympics
'Yan Afirka na nuna bajimta wajan samun lambobin yabo a gasar Paralympics a Faransa.
Sokoto: Yaki da 'yan bindiga masu yin garkuwa da mutane
Sojojin Najeriya za su fuskanci 'yan bindiga a Sokoto
Najeriya: Damuwa kan rashin siyasar akida
Najeriya: Damuwa da rashin akida na 'yan siyasa
Shirin Safe 03.09.2024
Yobe: Boko Haram sun kashe mutane da dama
Mutane da dama sun mutu a wani sabon harin Boko Haram a Yobe
Shirin Rana 02.09.2024
Shirin Rana 02.09.2024
Shari'ar masu zanga-zanga na shan suka a Najeriya
Amnesty International ta yi Allah wadai da fara shari’ar matasan da suka yi zanga-zanga kan tsadar rayuwa a Najeriya.
Shirin Safe 02.09.2024
Shirin Safe 02.09.2024
Najeriya za ta fara rigakafin kyandar biri cikin Oktoba
Cutar ta kama mutane 40 a Najeriya sai dai babu wanda ya rasa ransa a dalilinta kamar yadda hukumomi suka tabbatar.
Tiani ba zai halarci taron kasashen Afirka a Chaina ba
A yayin da shugabannin Afirka suka hallara a Beijing don taron diflomasiyya wasu daga cikinsu ba za su halarci taron ba.
Shirin Yamma 31.08.2024
Shirin Yamma 31.08.2024
Gaskiyar Magana: Soke digiri dan Cotonou a Najeriya
Shirin Safe 30.08.2024
Shirin Safe 30.08.2024
Najeriya: Mai ke tsakanin gwamnati da NLC?
Rundunar 'yan sandan Najeriya, ta sallami shugaban kungiyar kodagon kasar NLC, bayan gayyatarasa zuwa ofshinta.
Nijar: Tattaunawa da hafsan hafsoshin Najeriya
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana anniyar aiki tare da gwamnatin sojan Nijar, bayan sabanin da ya shiga tsakaninsu.
Najeriya da Nijar sun kulla sabuwar yarjejeniyar tsaro
Najeriya da Nijar sun kulla sabuwar yarjejeniyar tsaro don maganin 'yan ta'adda.
Dandalin Matasa: 29.08.2024
Ko kun san tasirin kafafen sada zumunta na zamani, a yayin zanga-zangar matasan Gen-Z a Afrika? Shirin Dandalin Matasa.
Shirin Safe 29.08.2024
Shirin Safe 29.08.2024
Shirin Yamma 28.08.2024
Najeriya na matukar asara a harkar man fetir
Najeriya ta zama ta sahun gaba a tsadar hakar danyen mai a duniya baki daya, inda ta kashe dalar Amurka miliyan dubu 11.
Nijar: Kwarara 'yan Najeriya a Maradi
Faifen bidiyonmu kan yadda ake samun kwararar 'yan Najeriyar a Jamhuriyar Nijar, saboda matsalar tsaro da tsadar rayuwa.
Najeriya: Super Eagles ta yi sabon jagora
Hukumar Kula da Kwallon Kafa ta Najeriya NFF, ta nada Bruno Labbadia a matsayin ami horas da 'yan wasan Super Eagles.
Najeriya: Sabuwar barazana ga 'yan soshiyal media
Sokoto: 'Yan soshiyal media na fuskantar barazana
Najeriya: Yajin aikin likitoci ya dagula harkoki
Marasa lafiya a Kano cikin mawuyacin hali saboda yajin aikin likitoci
Ambaliya ta kashe mutane a Najeriya
Gomman mutane ne hukumomi ke tabbatar da cewa sun salwanta a Najeriya, sakamakon ta'adin da ambaliyar ruwa ta yi.
Shirin Safe 27.08.2024
Shafin da ya wuce
Shafi 6 daga 200
Shafi na gaba