You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Najeriya: Matsalar sauyin yanayi
Najeriya na fuskantar barazanarr matsalar karancin abinci, sakamakon hare-haren 'yan bindiga da ke hana manoma sakat.
Shirin Safe 25.09.2024
Shirin Safe 25.09.2024
Taba Ka Lashe: 21.07.2021
Shadi, dadaddiyar al'ada ce ta Fulani da aka fi amfani da ita wajen neman aure. Sai dai a yanzu al'amura sun sauya. Ko ya al'adar ta shadi take gudana a yanzu? Shirin Taba Ka Lashe.
Sabon nau'in Polio ya bulla a wasu sassan Najeriya
Hukumomin lafiya sun nuna cewar an samu nau'i na biyu na shan Inna da ya kama yara 70 a kanana hukumomi 46 na Najeriya.
Shirin Rana 24.09.2024
Shirin Rana 24.09.2024
Taba Ka Lashe 24.09.2024
Shirin ya duba yadda wakokin baka ke kasance tubali na gina al’umma, na samar da ilimi da tarbiyya da bunkasar arziki.
Shirin Safe : 24.09.2024
Nasarar APC a zaben jihar Edo na shan fasarra mabambanta
'Yan siyasa da masu sa ido na bayyana matsayi kan kura-kurai da ci-gaban da aka samu bayan bayyana sakamakon zaben Edo.
Shirin Rana 23.09.2024
Shirin Rana 23.09.2024
Shirin Safe 23.09.2024
Shirin Safe 23.09.2024
Shirin Yamma: 21.09.2024
Aminu Daurawa da Farfesa Mansur Yelwa a Jamus
Tsokaci kan dangantaka tsakanin ma'aurata da ke zaune a Turai, tare da Malam Aminu Daurawa da Farfesa Mansur Yelwa.
Shirin Yamma 20.09.2024
Shirin Yamma 20.09.2024
Najeriya: Jam'iyyar PDP na fama da rikici
Babbar jamiyyar adawa ta PDP a Najeriya na daukar sabon salo, inda ra'ayin gwamnonin jam'iyyar ya rabu biyu.
Darasin Rayuwa: 18.09.2024
Shirin Darasin Rayuwa ya tattauna illolin rashin adalci a tsakanin mata da mazan da ke auren mace fiye da daya ke yi.
Larabawa na kyamar bakaken fata
Faifen bidiyonmu kan ziyarar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Farfesa Mansur Isa Yelwa a Jamus.
Gaskiyar Magana: Tsananin halin jinkai a jihar Borno
Najeriya ta bai wa Rwanda alluran rigakafin kyandar biri
Amurka ce dai ta bai wa Najeriya tallafin allurai dubu goma, kuma a ciki ne Najeriyar ta bai wa Rwanda dubu daya
Shirin Yamma 19.09.2024
Shirin Yamma 19.09.2024
Shirin Yamma: 18.09.2024
Najeriya: Tarin bashi da ke kan jihohi
Akwai alamun rikicin na neman ninka wa, a jihohin Tarayyar Najeriya da ke samun karin kudin shiga amma ba a gani a kasa.
Zargin cin hanci a kudin inganta muhalli a Najeriya
Gaza daukan matakai na rage wannan matsalar muhalli ta yi dalili na asarar rayuka da dimbin duniya a kasar.
Taba Ka Lashe: 11.09.2024
Shigowar zamani na neman kawar da maroka da sankira
Shirin Rana: 17.09.2024
Shirin Safe 17.09.2024
Shirin Safe 17.09.2024
Shirin Yamma: 16.09.2024
Hira da wadda ta tsira daga masu garkuwa da mutane
Wata mace da 'yan bindiga suka yi garkuwa da ita da 'ya'yanta uku da ta kwashe watanni shida a hannusu.
Amsoshin Takardunku: 14.09.2024
Tarihin cutar kashi
Abu Namu: 11.09.24
Shirin Rana: 16.09.2024
Kamfanin man fetur na Najeriya NNPC ya kara farashin man
Karo na biyu kenan da kamfanin ke kara farashin man a cikin makonni biyu, kuma kwana guda da fara sayen man daga Dangote
Shirin Safe 16.09.2024
Shirin Safe 16.09.2024
NNPCL ya fara dakon mai daga matatar Dangote
Kamfanin man fetur Najeriya NNPCL nya fara dakon mai daga matatar Dangote
Kifewar kwale-kwale ta halaka mutane sama da 60 a Najeriya
Manoma kusan dubu daya ne ke jigilar zuwa gonakinsu kullum ta wannan yanki da kwale-kwalen ruwa guda biyu kacal
Shirin Yamma : 14.09.2024
Shirin Rana : 14.09.2024
Ana murna da kisan gawurtaccin 'yan bindiga a Najeriya
Gwamnatin Tinubu ta jinjina wa sojojin Najeriya kan kisan da suka yi wa manyan 'yan bindiga
Kamfanin NNPC zai sayar da man matatar Dangote a Najeriya
Shugaban hukumar tara kudaden shiga ta kasar Zacch Adedeji, ya ce ranar Lahadi za a fara hada-hadar rarraba man
Shirin Yamma 13.09.2024
Shirin Yamma 13.09.2024
Sharhin jaridun Jamus kan kasashen Afirka
Ambaliyar ruwa a Maiduguri na Borno ya dauki hankalin jaridun Jamus, baya ga rikicin Habasha da Somaliya da ke ta'azzara
Shirin Rana 13.09.2024
Shirin Rana 13.09.2024
Najeriya: CBN ya fara sa ido kan masu sana'ar POS
A kokarin fuskantar ta’addanci, gwamnatin Najeriya na bin diddigin 'yan POS don kudi na karkata musu maimakon bankuna.
Gaskiyar Magana: Ambaliyar ruwa ta yi ta'adi
Tattaunawar ta wannan lokaci ta mayar da hankali kan ambaliyar ruwa da ta yi ta'adi a Maiduguri da ke Najeriya gami da sauran matsalolin da sauyin yanayi ya haifar.
Ambaliyar ruwa ta mamaye Maiduguri
A Najeriya masu aikin ceto na ci gaba da zakulo gawarwaki da mutane da suka makale a birnin Maiduguri a jihar Borno.
Najeriya: Hada-hadar kasuwar yalo a Katsina
Hada-hadar kasuwar yalo a jihohin Najeriya da Jamhuriyar Nijar, daga jihar Katsina.
Jamhuriyar Nijar: Kasuwancin kwakwa
Yadda 'yan kasuwar Nijar ke samar wa Najeriya kwakwa bayan sun cefano ta a kasar Côte d'Ivoire.
Kwalambiya: 'Yan matan Najeriya na bajinta
Najeriya da Kamaru sun kai wasan zagaye na gaba, a gasar cin kwallon kafa ta mata 'yan kasa da shekaru 20.
Shirin Yamma 11.09.2024
Aikin ceto na tafiyar hawainiya a Maiduguri bayan ambaliya
Dubban mutane sun makale a gida yayin da ake kasa ciro matattu. Gwamnatin Najeriya ta ce za ta saukaka matsalar jin kai.
Shirin Safe 11.09.2024
Shirin Safe 11.09.2024
Shafin da ya wuce
Shafi 5 daga 200
Shafi na gaba