You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana 08.06.2024
Shirin Rana 08.06.2024
Ana cikin fargaba na lalubo masu hakar zinare a Najeriya
Masu aikin ceto a jihar Neja da ke Najeriya na ci gaba yunkurin neman masu hakar ma'adinai da kasa ta rufta.
Labaran Afirka masu daukar hankali a Jamus
Yajin aiki na gama gari kan karin albashi a Najeriya, da zaben kasa a Afirka ta Kudu sun dauki hankali a Jamus.
Najeriya: Takaddama kan dauke wuta yayin yajin aiki
Gwamnatin Najeriya ta zargi kungiyoyin kwadagon da cin amanar kasa sakamakon dauke wutar lantarki yayin yajin aiki.
Shirin Safe 07.06.2024
Shirin Safe 07.06.2024
Kaduna: Martani kan binciken El-Rufa'i
Al'ummar JIhar Kaduna na martani kan binciken tsohon gwamna El-Rufa'i
Shirin Safe
Shirin Yamma; 5.06.2024
Shirin Rana
Tinubu zai kashe Tiriliyan biyar kan tallafin fetur
Najeriya ta sanar da ci gaba da biyan tallafin kudin man fetur shekara guda bayan janye tallafin mai cike da cece-kuce
Shirin Yamma 04.06.2024
Najeriya: NLC ta dakatar da yajin aiki na wucin gadi
Najeriya: Yan Kwadago sun dakatar da yajin aiki na wucin gadi
Tsadar rayuwa a arewacin Najeriya
Matsalar tsadar abinci da rashin kudi ta yi kamari a arewacin Najeriya.
Najeriya ta cimma yarjejeniya da NLC kan yajin aiki
Gwamnatin ta amince da biyan sama da Naira dubu 60 a matsayin mafi karancin albashi yayin da za a ci gaba da tattaunawa
Shirin Yamma 03.06.2024
Shirin Yamma 03.06.2024
Shirin Rana: 03.06.2024
Yajin aikin gama-gari ya tsayar da lamura a Najeriya
Yajin aikin na zuwa ne bayan gaza cimma matsaya kan mafi karancin albashin ma'aikata tsakanin gwamnatin Najeriya.
Harin ta'addanci ya halaka jami'an gwamnatin Nijar da soja
Jami'an dai na kan hanyarsu ta zuwa Diffa, inda maharan suka tsallako daga Najeriya suka harbe su
Gaskiyar Magana: Cikar Najeriya shekaru 25 a kan mulkin dimukradiyya
Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya tattauna cikar Najeriya 25 a kan turbar dimukradiyya, wacce nasara matasa da mata za su iya cewa sun ci a wannan shekaru da kasar ta koma ga mulkin farar hula? mun tattauna da Abubakar Bello Isma'il dan Najeriya mazaunin Jamus da kuma Amaka Okoye yar jarida da ke zaune a Jamus.
Najeriya: Takaddama kan sauya taken kasa
Kawuna sun rarraba a tsakanin 'yan Najeriya kan sauya taken kasar
Shirin Safe 30.05.2024
Shirin Yamma 29.05.2024
Shirin Yamma 29.05.2024
Najeriya: Shekaru 25 da mulkin Dimukuradiyya
Bikin dimukuradiyyar ya zo dai dai da ranar da shugaba Tinubu ya cika shekara daya a karagar mulki
Shirin Yamma 28.05.2024
Najeriya tana fama da matsalolin tsaro
Shekara guda bisa mulkin Bola Ahmed Tinubu na Najeriya, kasar na kallon ta‘azzarar rashin tsaro da wasu matsaloli.
Shirin Rana 28.05.2024
Hira da jarumi Rabiu Rikadawa
Iyayen da suka gaza ne ke wa 'yan fim kazafin bata tarbiyar yaransu
Taba Ka Lashe: 22.05.2024
Rubutun Hausa
Shirin Yamma 27.05.2024
Shirin Yamma 27.05.2024
Shirin Rana 27.05.2024
Shirin Rana 27.05.2024
Shirin Safe 26.05.2024
Shirin Yamma 25.05.2024
Shirin Yamma 25.05.2024
Shirin Rana 25.05.2024
An bankado malamai na ci da gumin gwamnati a Sokoto
An gano malamai na ci da gumin gwamnati a makarantun Sakandare da Firamarin gwamnati a jihar Sokokton Najeriya
Shirin Rana 23.05.2025
Shirin Safe 23.05.2024
Shirin Safe 23.05.2024
Najeriya: Rikici kan mafi karancin albashi
Manyan kungiyoyin kodagon Najeriya biyu, sun ce ba sa maraba da sabon mafi karancin albashi.
Shirin Safe 22.05.2024
Shirin Safe 22.05.2024
Shirin Rana 21.05.2024
Hira da Janar Christopher Musa
Tattaunawa da Janar Christopher Musa babban hafsan dakarun Najeriya
Matasan Sokoto da TikTok
Tuni masana da masu fashin baki kan zamantakewa ke nuna irin karuwar tabarbarewar tarbiyar matasa da ake samu a shafin.
Taba Ka Lashe: 15.05.2024
Shiri ne kan yadda kabilar Gwari ko Gbagi ke daukar kaya a kafada maimakon kai.
Shirin Rana 20.05.2024
Shirin Rana 20.05.2024
Shirin Yamma
Shirin Yamma 17.05.2024
Gaskiyar Magana: Auren Marayu a jihar Neja da ke Najeriya
Dan majalisar Najeriya na shan sukar aurar da 'yan mata 100
Yunkurin kakakin majalisar dokokin jahar Naija na aurar da marayu mata 100 na fuskantar tirjiya a Najeriya.
Shirin Safe 17.05.2024
Shirin Safe 17.05.2024
Shirin Yamma
Abuja: Ziyarar sabon shugaban Senegal
Sabon shugaban kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya gana da takwaransa na Tarayyar Najeriya Bola Ahmed Tinubu.
Shafin da ya wuce
Shafi 11 daga 200
Shafi na gaba