You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Najeriya
Najeriya kasa ce da ke yammacin Afirka kuma ta na kan gaba wajen yawan al'umma a nahiyar Afirka.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana 02.07.2024
Najeriya: Cece-kuce a kan kasafin kudi
Cece-kuce kan matakin majalisun dokokin Najeriya, na kyale shugaban kasa ya aiwatar da kasafin kudi hudu lokaci guda.
Tattaunawa da AIG Usaini Muhammad Gumel
Tattaunawa da tsohon kwamishinan 'yan sandan jihar Kano a Najeriya, AIG Usaini Muhammad Gumel.
Boma-bomai sun yi ajalin mutane a Najeriya
Hukumomi a Najeriya sun tabbatar da tashin wasu boma-bomai a jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar.
MDD ta yi gargadi kan baraznar yunwa a arewacin Najeriya
Kungiyar OCHA, ta ce tana kokarin samo kudaden yaki da yunwa a jihohin da rikicin Boko Haram ya shafa a Najeriya.
Najeriya ta ce tana da maganin karancin abinci
Bayan share tsawon lokaci cikin halin kunci, gwamnatin Najeriya ta ce ta dauki mataki na kare tsada da karancin abinci.
Gaskiyar Magana: Tashin Farashin Abinci a Najeriya
Najeriya: Tsadar rayuwar ta janyo karuwar fashi da makami
Karuwar 'yan fashi da makami a Najeriya saboda rashin kudi
Muhawara kan kawo karshen sabani tsakanin malamai
Gaskiyar Magana: Tsadar rayuwa a Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta ce ta samar da abinci ga yara
Gwamnatin Najeriya ta ce ta samar da abinci ga yara miliyan da doriya da ke fuskantar tamowa a sashen arewacin kasar.
Shirin Rana 26.06.2024
Shirin Yamma 25.06.2025
Sabon rikici a masarautar Sokoto
Shugabanni da kungiyoyi na kokarin kare martaba masarautar Sokoto
Karancin ruwan sha a Kano da kewaye
Matsalar rashin ruwan sha a Kano
Taba Ka Lashe: 19.06.2024
Sana'ar farauta ta samo asali tun wanzuwar 'dan Adam a doron kasa.
Shirin Safe 25.06.2024
Labarin Wasanni: Jamus ta haye
Jamus ta tsallaka zuwa zagaye na biyu a gasar neman cin kofin kasashen Turai da ke gudana, duk da kunne doki da ta yi.
Dangote na zargin yi masa zagon kasa
Sabuwar matatar Dangote na zargin ana yi wa ayyukanta zagon kasa, wattani shida da fara tace man fetur a din Najeriya.
Shirin Safe 24.06.2024
Darasin Rayuwa: 19.06.2024
Hadaya a shekara bana ta gagari yi wa mutane da yawa a Najeriya
Hukuncin babbar kotun tarayya kan masarautar Kano
Alkali ya ce dokar rushe sarakuna da majalisar dokokin jihar Kano ta yi tana nan amma fa suma masarautun ba su rusu ba.
Dandalin Matasa: 20.06.24
Hira da Asabe Madaki
Asabe Madaki, ta bayyana yadda take samun kwarin gwiwa a sana'ar nishadantarwa duk da ta karancin fannin shari'a.
Hira da Babangida Kaka Dawa
Mawakin da ke kwaikwayon Marigayi Dr. Dan Maraya Jos
Shirin Rana 20.06.2024
Shirin Yamma 19.06.2025
Shugaba Cyril Ramaphosa na Afirka ta Kudu zai karbi rantsuwa
Ana sa ran jin sanarwar mukarraban gwamnatinsa jim kadan bayan shan rantsuwar
Shirin Yamma 18.06.2025
Muhawara kan kalaman shugaban Najeriya
Muhawara ta barke cikin Najeriya bisa batun na sadaukarwar a cikin wadaka ta dukiya a bangaren yan mulki.
Taba Ka Lashe: 12.06.2024
Sana’ar Wanzanci da a baya ta shahara musamman yankin Arewacin Najeriya yanzu ta fara gushewa saboda yadda masu aski na zamani su fito su ka mamaye sana’ar tsakanin Hausawa.
Shirin Rana 18.06.2024
Shirin Rana 16.06.2024
Shirin Safe 16.06.2024
Shirin Safe 16.06.2024
Musulmi na gudanar da babbar Sallah ta 2024
Musulmi na gudanar da bukukuwan babbar Sallah a daidai lokacin da mahajjata ke kammala ibadar aikin Hajji na 2024.
Shirin Rana 15.06.2024
Shirin Rana 15.06.2024
Shirin Safe 15.06.2024
Shirin Safe 15.06.2024
Gaskiyar Magana: Masana'antar Kannywood
Masana'antar Kannywood tana fuskantar matsaloli daga cikin gida.
Najeriya: Barazanar korar ma'aikata
Takaddama akn mafi karancin alabshi, tsakanin 'yan kodagon Najeriya da gwamnatin kasar da ke barazanar korar ma'aikata.
Najeriya: Nau'o'in ragunan layya
Yanayin tsadar rayuwa ya sanya mutane da dama a Najeriya, na yin kaffa-kaffa wajen sayen ragunan layya.
Najeriya: Ranar dimukuradiyya karo na 25
Cikin matsi da ma rashin tsaro mai zafi, Tarayyar Najeriya na bikin ranar dimukuradiyya karo na 25 a kasar.
An fitar da ran samun mutane 20 da kasa ta binne Najeriya
Hukumar agajin gaggawa ta jihar Niger ta ce sun fitar da ran samunsu a raye ne bayan shafe kwanaki 8 a karkashin kasa
Shirin Yamma 11.06.2024
Shirin Yamma 11.06.2024
Shirin Rana 11.06.2024
Shirin Rana 11.06.2024
Yunkurin sauya fasalin tafiyar da mulki a Najeriya
Wasu 'yan majalisa sun gabatar da jerin sauyi a gaban majalisar wakilan Najeriya a kan mulki da tafi da harkokin kasar.
Shirin Rana 10.06.2024
Shirin Rana 10.06.2024
Shirin Safe 09.06.2024
Shirin Safe 09.06.2024
Isra'ila ta halaka Falasdinawa 200 kafin ta kubutar da hudu
Kungiyar Hamas ta ce sojojin Isra'ila sun halaka mutum sama da mutum 200 kafin su kai ga kubutar da mutum hudu a Gaza.
Shirin Yamma 08.06.2024
Shirin Safe 08.06.2024
Shirin Safe 08.06.2024
Shafin da ya wuce
Shafi 10 daga 200
Shafi na gaba