LafiyaMagance matsalar fyade Katsinan NajeriyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoLafiyaYusuf Ibrahim Jargaba AMA/LMJ10/27/2022October 27, 2022A kokarinta na magance matsalolin fyade da ke addabar al'ummar Katsina, matar gwamnan jihar Hajiya Zakiya Aminu Bello Masari ta kafa gidauniyar taimakawa matan da suka fuskanci matsalar. https://p.dw.com/p/4ImA9Talla