SiyasaNajeriya: Korafi kan sake zaben Bauchi da RiversTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais (HON) Internet03/18/2019March 18, 2019Jam'iyyar APC mai mulki ta yi watsi da sabon matakin da hukumar INEC ta dauka a game da zaben gwamna na jihohin Bauchi da Rivers, bayan da hukumar ta janye daga maimaita zabe zuwa ga ci gaba da tattara sakamako.https://p.dw.com/p/3FGVMTalla