SiyasaNajeriya: Goyon baya ga Shugaba Muhammadu BuhariTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari08/14/2017August 14, 2017Dubban magoya bayan Shugaba Muhammadu Buhari sun gudanar da zanga-zanga domin jaddada goyon baya a gareshi, a wani abun da ke zaman yunkuri na dakushe adawa da zamansa a birnin London.https://p.dw.com/p/2iCRuTalla